Gwamnan Jihar Oyo Sanata Abiola Ajimobi, ya kaddamar da Kwamitin hadin gwiwa mai wakilai 27 da zai gudanar da aikin tsara shirin mika mulki ga Gwamna mai jiran gado Injiniya Seyi Makinde.
Gwamna Ajimobi, ya ce an zabo Wakilai 17 daga bangaren Gwamnati mai barin gado, yayin da aka zabo Wakilai 10 daga bangaren Gwamnati mai jiran gado da za su yi aikin tabbatar da mika ragamar mulki lami lafiya.
#LibertyTVHausaNews #HausaNewsReport
Danna mahadin da ke kasa zuwa tasharmu #LibertyTV. Kuna iya danna kan kararrawa domin samun karar sanarwar sabon bidiyo.... https://www.youtube.com/libertytvnews
Za a iya samunmu a kan mujallar zamantakewar mu kamar haka:
Facebook: https://www.facebook.com/LibertyTVNews
Twitter: https://twitter.com/LibertyTVNews
Instagram: https://www.instagram.com/libertytvnews/
Domin daukar nauyin shiri ko kuma sanya tallace-tallace a kira: +2348035981503 (Kaduna) ko kuma +2348177775629(Abuja)
Ziyarci Shafinmu Na Intanet: https://www.libertytvradio.com/

Siyasar Oyo: Gwamna Ajimobi Ya Kafa Kwamitin Mika Mulki Na Mutane 27 newspaper mockup | |
4 Likes | 4 Dislikes |
1,927 views views | 8.43K followers |
News & Politics | Upload TimePublished on 28 Apr 2019 |
Không có nhận xét nào:
Đăng nhận xét