Tun Bayan Wani Hari Da ‘Yan Bindiga Sukai A Kauyen‘Yarsanta Dake Karamar Hukumar Kankara Ta Jihar Katsina ,Al’ummar Garin Suke Gudun Hijira Zuwa Wata Makarantar Firamare Dake Cikin Garin Kankara Don Neman Mafaka, Wanda Yawansu Yakai 500.
#LibertyTVHausaNews#HausaNewsReport Danna mahadin da ke kasa zuwa tasharmu
#LibertyTV. Kuna iya danna kan kararrawa domin samun karar sanarwar sabon bidiyo....
https://www.youtube.com/libertytvnews
Za a iya samunmu a kan mujallar zamantakewar mu kamar haka:
Không có nhận xét nào:
Đăng nhận xét